Mala'ika Jibril

From Wikipedia, the free encyclopedia

Mala'ika Jibril

Akwai mala`ikan dake kawo wahayi shine Mala`ika Jibril, dukkannin Manzannin Allah sun san shi kuma sun taba ganin shi amman a siffar Mutum, shine malamin duka Manzanni da Annabawa.[1][2][3][4][5][6][7][8][9]

Quick Facts 'ika Jibril, Rayuwa ...
Mala'ika Jibril
Thumb
Rayuwa
Sana'a
Feast
September 29 (en) Fassara
Digiri commander-in-chief (en) Fassara
Kulle
Thumb
hoton mala aik

Tarihi

Mala'ika Jibril: Wannan yana daya daga cikin mala'ikun Allah Madaukakin Sarki sannan shi ne shugaban dukkanin Mala'ikun Allah, kuma shi ne Mala'ikan da Allah ya ke ba shi sako daga sama zuwa ga sauran manzanninSa (Annabawa), tun daga kan Annabi Nuhu har ya zuwa kan Annabi Muhammad (SAW).

Diddigin Bayanai

Wikiwand in your browser!

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.

Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.